Sashen Hausa
Akwai yiwuwar Lawal Musa Daura ya tsaya takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa a jam'iyyar APM, yayin da Mustapha Inuwa zai nemi takarar Gwamna
Mu'azu Hassan @ Katsina TimesBinciken da Jaridun Katsina Times suka gudanar ya nuna cewa har yanzu Alhaji Lawal Musa Daura bai fito a hukumance ya bayyana...

