Sashen Hausa
An Shirya Gudanar Da Bikin Zagayowar Ranar Hausa Karo Na Goma A Garin Daura, Gobe.
A yau Litinin, 25 ga watan Agusta, 2025, an gudanar da taron manema labarai domin sanar da shirye-shiryen bikin Ranar....

