Sashen Hausa

top-news

Karfafa Tsaro: Gwamna Radda Ya Kaddamar Da 'Katsina Community Watch Corps

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 10/10/2023A wani gagarumin yunkuri na magance matsalar tsaro da ke kara kamari a jihar Katsina,....

top-news

Sashen ofishin mai baiwa Gwamna shawara akan samar da ayyukan yi da inganta su na Jihar Katsina na sanar da duk 'yan asalin Jihar Katsina.

Masu sha'awar shiga aikin sojan Najeriya maza da mata masu Sana'a da wadanda basu sana'a an fara cike fom din....

top-news

Al'umar Badawa sunyi Bikin cika shekaru dari Biyu da doriya da shigowar su Kasar Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar Asabar 7 ga watan Oktoba 2023 ne Al'umar Badawa 'Yan Asalin jihar Yobe, da....

top-news

RANAR MALAMAI TA DUNIYA: Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bayyana manufar bunkasa ilimi

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Domin karrama ranar malamai ta duniya ta shekarar 2023, Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda,....

top-news

Maulidi: Kasuwar Cake/Filin Bugu Ta Cika Ta Batse.

Daga Mohammad A. Isah.'Yan kasuwar dadaddiyar kasuwar nan da ke cikin Birnin Katsina da ke kan hanyar zuwa kofar Guga,....

top-news

NA ZIYARCI HUBBARE MAFI GIRMA A DUNIYA,MASHAD IRAN.

@ katsina Times@ jaridar Taskar Labarai.Birnin Mashad a kasar Iran yana daga cikin birane masu tsohon tarihi a musulunci.Daga nan....

top-news

An gudanar da taron Dallazawa kashi na 4 a Katsina

A ranar Lahadi 1 ga watan Oktoba 2023 Kungiyar Dallazawa ta gudanar da taron ta karo na hudu a Katsina.Taron....

top-news

Tumaki Sun Cinye Ganyen Wiwi Kilo 272 Sun Yi Ta Tsalle

Aminiya Wani ayarin tumaki ya fada a wata gonar gwaji (Green House) a kasar Girka inda tumakin suka cinye ganyen tabar....

top-news

Shugaba Tinubu ya yi wa ma'aikatan Najeriya karin albashi na wucin gadi.

Daga Janaidu Amadu DoroShugaban ya sanar da hakan ne a jawabinsa ga ’yan Najeriya na cikar kasar shekakara 63 da....

top-news

Abin da kotun zaɓen Kaduna ta ce kan zaɓen gwamna

Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan Kaduna ta yanke hukunci, inda lauyoyin kowanne ɓangare ke iƙirarin nasara. Hukuncin kotun mai alƙalai....