Sashen Hausa

top-news

Da Ɗuminsa: Ku dauki mataki kan duk yan kasuwar dake ɓoye abinci - Tinubu ya umurci jami'an tsaron Nijeriya

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da a duba yiwuwa kafa rundunar ‘yansandan jihohi a kasar.Wannan dai na daga....

top-news

Yanzu Muka Fara Kama ’Yan Tiktok, Cewar Hukumar Hisbah

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bayyana cewa yanzu ta fara kama ’yan matan Tiktok masu yada kalaman batsa.Wannan gargadi....

top-news

ƁARAYIN DAJI SUN KAI HARI GARIN ƘASAI TA BATSARI

Misbahu Ahmad Batsari@ Katsina Times Ɓarayin daji masu satar dabbobi da garkuwa da mutane sun kai hari Ƙasai ta ƙaramar hukumar....

top-news

Hukumar Hizba a jihar Katsina ta cigaba da ziyarar malaman Addinin Musulunci don kyautata Alaƙa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesSabuwar hukumar ta Hizbah wadda Gwamna Malam Dikko Umar Radda ya Kafa, don kyautata Ɗa'a da....

top-news

ƳAN BINDIGA SUN KAI MUMMUNAN HARI A KAN HANYAR BATSARI ZUWA JIBIA.

Misbahu Ahmad  @ Katsina Times Ƴan bindiga masu satar dabbobi da garkuwa da mutane domin karɓar kuɗin fansa, sun kai mummunan....

top-news

"Muna neman Addu'a, Shawara da Haɗin kan dukkanin Malamai." Kwamandan Hizbah a Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesDakta Aminu Usman (Abu Ammar) Babban Kwamandan Hukumar Hizbah na jihar Katsina, ya nemi hadin kan....

top-news

Cikin wadanda akai garkuwa da su a Kankara hadda Jarirai ...Sun kashe Matashi saura sati ɗaya bikinsa.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times  Adadin yawan mutanen da aka dauka ranar Lahadi a garin Katsalle dake karamar hukumar Ƙanƙara ya....

top-news

Mummunar Zanga-zanga akan Matsayin Rayuwa ta barke a jihar Arewa

Mummunar zanga-zanga ta barke a jihar Arewa kan yanayin halin kunci da ake ciki, bayanai sun fitoMazauna birnin Minna da....

top-news

An Kashe Mutum ɗaya an harbi ɗaya, an kuma sace Mata da ƙananan Yara a jihar Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesDa Yammacin ranar Lahadi tsakanin Magariba zuwa Isha'i 'Yanbindiga suka kai hari a wani gari mai....

top-news

FACEBOOK 2004: A Rana Mai Kamar Ta Yau 4 Ga Watan Fabrairu 2004 Facebook , babban shafin sada zumunta na yanar gizo, Mark Zuckerberg da Eduardo Saverin suka kafa.

Dandalin FacebookA ranar 4 ga Fabrairu, 2004, wani dalibi na biyu na Harvard mai suna Mark Zuckerberg ya ƙaddamar da....