Sashen Hausa

top-news

Sarkin Fulanin Joben Katsina: WANE NE SHI? SU WAYE JOBAWA?

Mu’azu Hassan@ Katsina TimesMai Martaba Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman (CFR) ya amince da ba da sarautar Sarkin Fulanin....

top-news

Gwamnan Kano Ya Ƙaddamar Da Kasafin Kuɗi Na Naira Biliyan 24 Domin Karfafa Ayyukan Al'umma Da Kuma Biyan Ƴan Fansho

A wani mataki na karfafa ababen more Rayuwa da kuma Magance matsalolin da suka shafi zamantakewar al’umma, Gwamnan Kano Abba....

top-news

Ministan Cikin Gida Ya Jagoranci Ƴanta Bursunoni Sama Da Dubu Huɗu A Gidan Gyaran Hali Dake Kuje...

A ƙoƙarin shi na ganin an rage cinkoso a gidajen gyaran hali a Najeriya ministan cikin gida Hon. Olubunmi Tunji....

top-news

Mutanen gari sun fafata da barayin daji a yankin Batsari

MUTANEN GARI SUN FAFATA DA BARAYIN DAJI A YANKIN BATSARI.Misbahu Ahmad @ Katsina Times Ɓarayin daji masu dauke  makamai sun kai hari....

top-news

TARON EDITOCIi: Tinubu Na So A Riƙa Yaɗa Kyawawan Labarai Don Jawo Zuba Jari A Nijeriya

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi kafafen yaɗa labarai da su taimaka wajen bada labarai da bayanai da za kyautata....

top-news

Kungiyar Kwadago NLC da TUC sun dakatar da yajin aiki

Majalisar zartaswar kungiyar kwadago ta Najeriya da kuma kungiyar ‘yan kasuwa a daren Laraba ta dakatar da yajin aikin da....

top-news

Mawaki Ya Maka BBC Hausa A Kotu, Yana Menan Diyyar Miliyan 120

Mawaki Abdul Kamal na neman diyyar miliyan 120 daga Sashen Hausa na BBC kan amfani da kidan wakarsa ba da....

top-news

INEC Ta Nesanta Kan Ta Daga Zargin Baddala Kuri'un Zaɓen Gwamnan Kogi A Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe, IRev

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ce  ko kaɗan ba ta baddala sakamakon zaɓen da ta aika a Manhajar Tattara....

top-news

Saudiyya Tayi Alƙawarin sanya Hannun jari a Matatun Man Najeriya da Garambawul na musayar kuɗaɗen Kasashen Waje

A taron Saudiyya da Afirka da aka yi a birnin Riyadh, Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammed bin Salman,....

top-news

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta samu nasara kame mutane 134 da ake zargi da laifuka daban-daban a watan Oktoba

Zaharaddeen Ishaq Abubakar  A wani gagarumin baje kolin tabbatar da doka da oda, rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta samu gagarumin....