Sashen Hausa

top-news

TARIHIN MARIGAYI MALAM MUHAMMADU ABDULBAQI KATSINA

@ Katsina Times An haifi Alhaji Makkiyu a Unguwar Yan shuni dake cikin binnin Katsina a 1937 Yafara karatun Alkur'ani a....

top-news

Ɓarayin Daji Sun Ƙona Direba da Yaron sa a cikin Motar Kayan Amarya A Katsina.

Yadda ɓarayin daji suka tare motar kayan Amare tsakanin ƙaramar hukumar Jibia zuwa ƙaramar hukumar Batsari jihar Katsina.A daren ranar....

top-news

RIKICIN PDP A JAHAR KATSINA;SAI KARA MUNANA YAKE

Muazu Hassan @ Katsina Times Jam iyyar PDP a jahar Katsina sai kara tsunduma take a cikin rikici kamar wadda cutar kanjamau....

top-news

A rana ta Biyu: Mutum Ɗari Biyu sun Amshi Horon Noman Tumatiri da Jarin Iri daga Ahamed Dayyabu Safana

A rana ta Biyu: Mutum Ɗari Biyu sun Amshi Horon Noman Tumatiri da Jarin Iri daga Ahamed Dayyabu SafanaZaharddeen Ishaq....

top-news

"Ku gayawa Abduljalal Runka ya shiga Taitayinshi Ni ba Sa'anshi bane" Abdulkadir Zakka

Zaharddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Tsohon Kwamishina a Zamanin Gwamnatin Aminu Bello Masari, kuma tsohon Dan takarar Majalisar Tarayya a Jam'iyya....

top-news

Gwamnan jihar Katsina ya biya Bashin Miliyan 12 na Ma'aikatan Masafkan Baƙi Katsina Motel

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda ya biya Bashin Miliyan 12 na Ma'aikatan Masaukan BaƙiZaharddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesGwamnan....

top-news

Tsohon Dan majalisa Ya Dauki Nauyin Horas da Mutum 200 Noman Tumatar da Jarin Rainon Iri.

Zaharddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesAlhaji Ahamed Dayyabu Safana Tsohon Dan Majalisar Wakilan Nijeriya, mai Wakiltar Kananan Hukumomin Safana, Batsari da....

top-news

Na miƙa kaina ofishin hukumar EFCC Abuja - Inji Sadiya Farouk

Tsohuwar ministar jin-ƙai a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari, Sadiya Umar Farouq ta miƙa kanta ga hukumar yaƙi da rashawa ta....

top-news

Tinubu na fuskantar matsin lamba don dakatar da Betta Edu

Kwanaki ƙalilan bayan hukumar EFCC ta gayyaci tsohuwar ministar jin-ƙai ta Najeriya Sadiya Umar Farouk kan zargin ɓarnatar da wasu....

top-news

An Gudanar Da Zagayen Mauludin Sayyidah Fatima (SA) A Katsina

Daga Isma'il Abubakar IdrisA yau Asabar ne 'yan'uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky suka gudanar da gagarumin zagayen Maulidin Sayyidah....