Sashen Hausa

top-news

An tsinci Gawar Jami'in Tsaron Kwaminiti Wac a Katsina

Masa'udu Masa da Barayin Daji suka kashe bayan kwanaki da Kamashi.Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Da Yammacin ranar Laraba 13 ga....

top-news

Ana Wata Ga Wata:- Cikin Azumin nan Ƴanbindiga sun sake sace mutum 61 a Kaduna

Ƴanbindiga sun sace kimanin mutum 61 a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna, arewa maso yammacin Najeriya.Ƴanbindigar sun kai....

top-news

Yadda CBN Ta baiwa matar Emefiele Da Surukinsa kwangiloli - EFCC

A Gaban kotu, Agboro Omowera, shaida daga Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), ya bayyana a....

top-news

"Mutum Dubu Talatin Zan ciyar A cikin Watan Ramadana" -Abdul'ziz? Mai Turaka

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Tsohon Mashawarci na Musamman ga tsohon Gwamnan jihar Katsina Malam Amin Bello Masari, akan wayar da....

top-news

"Gaskiya da Rikon Amana sune Jigon Gwamnatin Mu, Ku ma ku bada Fifiko akan Haka" -Daudaa ga Majalisar Zartaswar Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada buƙatar yin riƙo da gaskiya da riƙon amana a harkokin gudanar da mulki,....

top-news

Gwamnan jihar Zamfara ta Kaddamar da Asusun Kula da harkokin Tsaro

Gwamnatin Jihar Zamfara, ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal, ta ƙaddamar da ginin amintattun Asusun Kula da Harkokin Tsaro domin daƙile ayyukan....

top-news

An Yi Bikin Kaddamar Da Makarantar Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science A Kano

An yi bikin kaddamar da Cibiyar kimiyyar Musulunci wacce aka fi sani da Khatamul Anbiya Institute of Islamic Science dake....

top-news

YADDA GAGARUMIN TAIMAKON ABINCIN JAHAR KATSINA ZAI GUDANA A DUK FADIN JAHAR.

@ Katsina Times 1, kowane "ward" a duk fadin jahar na za  a sayar da gero da masara buhu dari biyu....

top-news

GWAMNAN JIHAR KATSINA YA BADA UMURNIN A SOMA SAYAR DA HATSI AKAN NAIRA DUBU ASHIRIN KOWANE BUHU.

      Gwamnan jihar Katsina, Dakta Dikko Umaru Radda ya bada umurnin a soma sayar da MASARA da GERO....

top-news

Gwamnan Kaduna ya yi alƙawarin ceto dukka ɗaliban da aka sace a Kuriga

Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi alkawarin ceto dukkan daliban da ‘yan bindiga suka sace a Kuriga da....