@ katsina times
Majiyoyi daban daban sun tabbatar mana da dan ta addar nan na garin kankara, Babaro yana nan da ransa ba a kashe shi ba, kamar yadda ake yawo da jita jitar,hakan.
Majiyoyi daban daban sun tabbatar mana da gamayyar jami an tsaro na aiki na musamman a dajin na kankara kuma suna samun nasara sosai.
Don haka akwai yiyuwar Babaro ya kara shiga cikin daji don kauce ma hari ta sama da kasa.
Majiyoyi daban daban sun tabbatar mana shugabannin wasu daba daba dake dajin kankara suna fushi da Babaro akan ya kai hari garin Mantau harin da yanzu ya zamar masu bala i