AMINCEWA DA GOYON BAYAN TINUBU / DIKKO 2027

Kungiyar Dikko Project Movement ta sanar a hukumance cewa ta amince tare da bayyana cikakken goyon bayanta ga Mai Girma....

Katsina City News February 01, 2026  ·  12:00 AM
| 597 Views


Kungiyar Dikko Project Movement ta sanar a hukumance cewa ta amince tare da bayyana cikakken goyon bayanta ga Mai Girma Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, da kuma Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, a babban zaɓen shekarar 2027.
A bisa wannan matsaya, kungiyar za ta kasance cikin sahun gaba tare da dukkan rassanta da mambobinta wajen haɗa kai da sauran ƙungiyoyi domin tabbatar da cewa Jam’iyyar APC ta samu nasara a kowane mataki na zaɓe mai zuwa, In shaa Allah.

Sanarwa daga:
Shugaban Kungiya, 
Hon.Musa Yusuf Gafai
01/02/2026

Advertisement

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 5 + 2?