Shugabanin Jam'iyar PDP a Jahar Katsina tafara Taron Zama Na Musamman da wakilan kanciloli a fadin Jahar Katsina
- Katsina City News
- 25 Nov, 2024
- 202
KATSINA STATE PDP HEAD KWATA
Yayin Wannan Zama Antattauna Muhimman Abubuwa Wadanda Zasu Kawo Nasara Akan Wannan Zabe Mai Tinkarowa Kuma
Zamu shiga zabe Kananan Hukumomin jihar katsina guda 34 da Kansiloli guda 361, Kuma zamuyi nasara da Yardar Allah
Jamiyar APC Da Hukumar Zabe ta Jihar Katsina Sun Cika Kudin Fam.Domin Kada.Jamiyar Adawa tashiga Wanan Zabe
Dan haka Jam'iyyar ta Mika Abun kotu.domin Ganin ansa Kudin yada yakamata
Shugaban kancilolin Hon Anas Bishir Sada tsanni yace cewa mudin za'ayi zaben gaskia da gaskia babu makawa sai Jam'iyyar pdp tayi nasara a jihar katsina
Daga karshe Mai Girma Chiarman Hon nura amadi Yayi kira ga Daukacin 'ya'yan Jam'iyar PDP Na Jahar Katsina baki daya dasu kwantar da hankalinsu insha Allahu za ayi Tsare Tsare Game Da wanan Zabe Domin Samu Nasarar Jamiyar PDP