Sashen Hausa

top-news

Ƴansanda Sun Daƙile Yunƙurin Yin Garkuwa, Sun Ceto Mutane 20 A Katsina

Rundunar ‘Yansanda ta Jihar Katsina ta bayyana cewa ta samu nasarar daƙile yunƙurin garkuwa da mutane biyu a ƙaramar hukumar....

top-news

Fiye Da Daliban Sakandare 300 Daga Makarantu 7 A Shiyyar Katsina Sun Amfana da Tallafin Gidauniyar Lamidon Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)A ranar Lahadi, 8 ga watan Disamba, Gidauniyar Lamidon Katsina, wato *Lamido Foundation*, ta gudanar da....

top-news

TARIHIN UNGUWAR RIMIN BADAWA KATSINA.

Unguwar Rimin Badawa tana gabacin  Tudun wada. Daga kudu tayi iyaka da Kofar Durbi, daga Arewa ta yi iyaka da....

top-news

Gwamnatin Tarayya Ta Fitar Da Jerin Sunayen Masu Neman Aikin Hukumar Kashe Gobara

Gwamnatin Tarayya ta fitar da jerin sunayen wadanda suka yi nasara a daukar ma’aikata na Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya....

top-news

ADDINAN MUTANEN KASAR HAUSA KAMIN ZUWAN MUSULUNCHI.

  Kamin bayyanar addinin Musulunchi a Kasar Hausa,  Hausawa suna  bin addinin su na Gargajiya Wanda suka gada kaka da....

top-news

Hukumar Yaki Da Cin Hanci A Katsina Ta Bayyana Duburun Kawar da Rashawa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar A wani taro da aka gudanar a dakin taron Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) a Katsina, Babban....

top-news

TATSUNIYA: Labarin Dan Tsintuwa

Akwai wata mata da mijinta, suna zaune a wani ƙauye. Sun ɗauki lokaci mai tsawo suna neman haihuwa, amma Allah....

top-news

Kwatanci-Fadi a Nishaɗi da Tsibbun Bahaushe

Farfesa Abdullah UbaWatau, Malam, Bahaushe duniya ne. Sai ka shiga adabin gargajiyar Bahaushe za ka gane haka. Ni ba masanin....

top-news

MASU SHAGUNAN SAYAR DA MAGANI( PHARMACIST DA MEDICINE SHOPS) SUN KAI KOKE OFISHIN MAGAJIN GARIN KATSINA

Muazu Hassan Ƙungiyar masu shagunan sayar da magani a jihar Katsina, sun kai koken Hajiya Farida Ibrahim mai wakiltar Pharmacist Council....

top-news

Mamaye Fadar Sarkin Kano Hakan na iya Kawo Rashin Zaman Lafiya a Kano -Gwamnatin Jihar Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana rashin jin daɗinta game da matakin hukumomin tsaro na mamaye Fadar Mai Martaba Sarkin Kano.A....