Sashen Hausa

top-news

Mataimakin Gwamnan Katsina, Faruk Lawal Jobe, Ya Wakilci Jihar a Taron Tsaron Afrika na 18 a Birnin Doha

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Taron Tsaron Afrika na 18 ya shiga rana ta biyu tare da tattaunawa kan yadda za....

top-news

Tatsuniya: Labarin Birnin Giwa

A zamanin da, akwai wata ƙasa da ake kira Birnin Giwa. Wannan birni yana cike da wadata da dukiya, kuma....

top-news

Tatsuniya: Darasin Rayuwa, Al'adun Hausawa Da Misalan Tatsuniyoyi

Tatsuniya wata tsohuwar hanyar bayar da labari ce a al’adun Hausawa, wadda ake amfani da ita wajen koyar da darussan....

top-news

Dan Majalisar Wakilai Ya Rabawa 'Yan Midiya Na'urar Kwamfuta 51, Ya Kuma Kaddamar Da Muhimman Ayyukan Raya Kasa

Dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Dutsinma da Kurfi, Alhaji Balele Dan’arewa, ya gudanar da wani muhimmin....

top-news

Ranar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Duniya: IHRACC ta shirya gangamin Wayar da Kan Jama’a a Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta International Human Rights Advocacy and Awareness Center (IHRACC) a....

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kafa Kwamitoci Biyu Don Kula Da Kayayyakin Gwamnati Da Na Al’umma, Da Sulhu Tsakanin Manoma Da Makiyaya

Daga Muhammad Ali Hafizy (Katsina Times)  A ranar Talata, 10 ga Disamba, 2024, gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Malam Dikko....

top-news

Tinubu Ya Naɗa Ogunjimi a Matsayin Mukaddashin Akanta Janar na Ƙasa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a jiya, ya naɗa Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin Mukaddashin Akanta Janar na Ƙasa (AGF).  Ogunjimi,....

top-news

Dokin Mai Baki: Shettima ya gargadi Kemi Badenoch kan bata sunan Najeriya da tayi.

Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya caccaki Kemi Badenoch, shugabar jam'iyyar Conservative Party ta Burtaniya, kan kalaman batanci da ta....

top-news

Gwamna na Jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya Kirkiri Masarauta ya Naɗa Mahaifinsa da Ya Auri Mata 30

Katsina Times Gwamnan Jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya tabbatar da kafa masarauta ta musamman ga mahaifinsa wanda ya taɓa auren mata....

top-news

Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Katsina Ta Shirya Taron Wayar da Kan Jama’a Kan Cin Hanci da Laifukan Yanar Gizo

Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafen al’umma ta jihar Katsina, watau Katsina State Public Complaint and Anti-Corruption Commission,....