Sashen Hausa

top-news

Gwamnatin Tarayya Ta Sake Baiwa Kamfanin da babu, kwantaragin Hanyar Abuja-Kaduna

Gwamnatin Tarayya ta sake baiwa kamfani mai suna Messers Infoquest Nigeria Limited kwangilar aikin hanyar Abuja zuwa Kaduna, duk da....

top-news

Gamayyar Kungiyoyin Arewacin Najeriya Reshan Jihar Kaduna Ta Yi Watsi Da Sabuwar Dokar Gyaran Haraji

Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya (CNG) reshen Jihar Kaduna, ta nuna rashin amincewarta da sabuwar dokar gyaran haraji tare da kiraye-kiraye....

top-news

Gwamnatin Katsina Ta Sha Alwashin Kare Muradun Al’ummar Gozaki Kan Batun Sayar da Gonakai

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Gwamnatin Jihar Katsina ta tura tawaga ta musamman karkashin jagorancin Sakataren Gwamnati, Abdullahi Garba Faskari, domin....

top-news

Gwamna Dauda Lawal Na Zamfara Ya Jaddada Aniyar Tabbatar Da Doka Da Oda, Tare da Jajircewa Wajen Rikon Amana

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa tabbatar da doka da oda na buƙatar ƙwarewa ta fasaha, jajircewa da....

top-news

Haɓɓaka Ilimi: Wata Gidauniya A Kaduna Ta Karrama Gwamnan Zamfara

Ranar Sabacin nan ne Gidauniyar Ci Gaban ilimi ta Masarautar Lere (Lere Educational Foundation) da ke jihar Kaduna ta karrama....

top-news

Kungiyar Tsofaffin Sakatarorin PDP ta K34 Ta Jaddada Goyon Bayanta ga Tafiyar Dikko Project Movement

Kungiyar Tsofaffin Sakatarorin PDP ta K34 Ta Jaddada Goyon Bayanta ga Tafiyar Dikko Project Movement Kungiyar tsofaffin sakatarorin PDP ta....

top-news

"Ku Daina Wasan Siyasa da Addini" - Farfesa Sani Abubakar Lugga

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 19 Ga Janairu, 2025 Farfesa Sani Abubakar Lugga, Wazirin Katsina na Biyar, ya yi kira mai....

top-news

ILIMI: GWAMNA LAWAL YA AMINCE DA ƊAUKAR MALAMAI 2,000 AIKI A ZAMFARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da ɗaukar malamai 2,000 aiki a faɗin jihar.Gwamnan ya bayyana hakan ne a....

top-news

An Daura Auren 'Ya'Yan Tsohon Ɗan Takarar Gwamnan Katsina, Sanata Yakubu Lado Danmarke

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, tare da manyan baƙi, sun halarci daurin auren 'Ya'yan....

top-news

Yarjejeniyar KYCV da ADUMSAC: Matakin Inganta Koyar da Sana’o’i

Yarjejeniyar KYCV da ADUMSAC: Matakin Inganta Koyar da Sana’o’i Katsina Youth Craft Village (KYCV) da Aliko Dangote Ultra Modern Skill....