Sashen Hausa
Kiwon Lafiya: Kuturta, Hanyoyin Kamuwa, Alamomi, Kariya da Riga-kafi
Kiwon Lafiya: Kuturta, Hanyoyin Kamuwa, Alamomi, Kariya da Riga-kafi Menene Kuturta? Kuturta (Leprosy) cuta ce mai tsanani wadda kwayar cutar....
- Katsina City News
- 11 Jan, 2025
TATSUNIYA: Labarin Muwa Muwa
A wani daji mai nisa, an yi wata rakumar dawa mai suna Muwa. Ta kasance rakumiya guda tilo, ba ta....
- Katsina City News
- 11 Jan, 2025
GWAMNA LAWAL YA GANA DA MINISTAN BUNƘASA KIWON DABBOBI, YA CE ZAMFARA TA SHIRYA WA KIWO
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa Ma’aikatar Bunƙasa Kiwon Dabbobi cewa jihar Zamfara na da wuraren da za....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025
Kwamandan Rundunar Soja Ta 17, Birgediya Janar Bo Omopariola, Ya Bayyana Muhimman Saƙonni Ga 'Yan Jarida a Katsina
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A yayin wata tattaunawa ta musamman tare da Ƙungiyar 'Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) da sojojin....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025
Sarki Sanusi Ya Yi Nasara Yayin da Kotun Daukaka Kara Ta Soke Hukuncin Babbar Kotun Tarayya
Katsina Times Kotun Daukaka Kara, karkashin jagorancin Mai Shari’a Gabriel Omoniyi Kolawole, ta soke hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta Kano....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025
Kotun Katsina Ta Yi Watsi da Karar da Jiga-Jigan PDP Suka Shigar
Kotun Katsina Ta Yi Watsi da Karar da Jiga-Jigan PDP Suka Shigar Wata babbar kotu a Jihar Katsina ta yi....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025
‘Yan bindiga sun yi Kwanton Bauna, sun kashe 'Yan Kwaminiti Wach da mutane da dama a Katsina
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane da dama a hare-hare da suka kai....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025
Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Ƙasa NAHCON ta fara shirin aikin Hajjin 2025
Katsina Times Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana cewa tawagar hukumar karkashin jagorancin Shugabanta, Farfesa Abdullahi Saleh Usman,....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025
Gwamnatin Tarayya Za Ta Karɓi Ragamar Makarantun Tsangaya 157 da Aka kafa
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirinta na karɓar mallakar makarantu 157 na almajirai da aka kafa....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025
SANARWA TA MUSAMMAN DAGA OFISHIN MAI BA MAIGIRMA GWAMNAN JIHAR KATSINA SHAWARA AKAN HARKOKIN SIYASA.
A kokarin da yake na farfado da gamayyar kungiyoyi masu goyan bayan gwannatin Jihar Kataina, maiba Gwamna shawara akan harkokin....
- Katsina City News
- 10 Jan, 2025