Sashen Hausa

top-news

YAKIN BURMI (1903) DA TAWAYEN SATIRU (1906).

  Yakin BURMI na shekarar 1903 da Kuma Tanzoma ko Kuma Tawayen SATIRU suna daya daga cikin Manyan Gumurzun da....

top-news

"BAN CE NA GOYI BAYAN ƘUDIRIN GYARAN DOKAR HARAJI ƊARI BISA ƊARI BA: INA BADA HAKURI NA RASHIN FAHIMTA -Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa

Ina jan hankalin al'ummar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji, Jihar Kano, Arewa da Nigeria cewa  BABU WURIN DA KO SAU....

top-news

Tatsuniya: Labarin Tsintar Dame a Kala

Akwai wasu yara su uku abokan juna. Wata rana, suna cikin farauta, suka kama maciji. Sai suka umarci karamin cikinsu....

top-news

Matsayar Majalisar Dattawa Kan Dakatar da Dokar Gyaran Haraji

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bayyana cewa an dakatar da taron jama'a da....

top-news

Kamfanonin Sadarwa Sun Biya Harajin Naira Tiriliyan 2.5 Ga Najeriya a Rabin Farkon Shekara – NITDA

Katsina Times Hukumar Fasahar Sadarwa ta Ƙasa (NITDA) ta bayyana cewa kamfanonin fasahar sadarwa na ƙetare, ciki har da X, Google,....

top-news

Sabuwar Jam'iyyar Arewa Ta Kunno Kai Don Kalubalantar Tinubu A Zaben 2027

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Wata kungiya ta 'yan siyasa daga Arewacin Najeriya mai suna "Team New Nigeria (TNN) ta bayyana....

top-news

Cibiyar Fasaha ta KSITM za ta Shirya Babban Taro a kan Basirar Zamani ta Na'urar Artificial intelligence

Cibiyar Nazari kan Fasaha da Gudanarwa ta Jihar Katsina (KSITM) za ta shirya babban taro a karon farko, wanda zai....

top-news

KSITM Ta Fitar da Matsaya Don Inganta Fasaha da Kyautata Ilimi

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, (Katsina Times - 1 ga Disamba, 2024)  Cibiyar Fasaha da Gudanarwa ta Jihar Katsina (KSITM) ta sanar da....

top-news

KAYAYAKIN NADIN SABON SARKIN KATSINA.

 A Masarautar Katsina, akwai wasu kayayyaki  da ake amfani dasu  a ranar da zaa nada sabon Sarkin Katsina, watau ranar....

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Za Ta Fara Biyan Mafi Karancin Albashin Na Naira 70,000.

Muhammad Aliy Hafiziy, Auwal Isah Musa (Katsina Times)Biyon bayan tattaunawa na nazari mai zurfi daga Kwamitin da gwamnatin jihar Katsina....