Sashen Hausa

top-news

MADUGUN TAWAYE YOMI JONSON YA MUTU ......Mun san juna sosai, Dan sa aboki na ne.

Daga Ɗanjuma Katsina Ɗan tawayen ƙasar  Laberia, Yomi Jonson, ya yi suna lokacin da ya kashe shugaban ƙasar, Samuel K. Doe.....

top-news

NLC Ta Bukaci Jihohi da Ba Su Fara Biyan Sabon Albashi Na Ƙasa Ba Su Gaggauta Aiwatarwa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Hedikwatar Ƙungiyar Ma'aikatan Najeriya (NLC) ta yi kira ga jihohin da har yanzu ba su fara....

top-news

NAWOJ Katsina Ta Taya Sabon Shugaban NUJ Murnar Zaben Sa

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, (Katsina Times)Kungiyar Mata 'Yan Jarida ta Najeriya (NAWOJ), reshen jihar Katsina, ta taya Alhassan Yahya Abdullahi murnar....

top-news

Hukumar Kidaya ta Kasa Zata Yi Binciken Kan Mace-macen Mata Masu Juna Biyu da Kananan Yara

@ Katsina Times Hukumar Kidaya ta Kasa tare da hadin gwiwar Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya sun kaddamar da shirin nazari kan....

top-news

GWAMNA LAWAL YA HALARCI TARON ZUBA JARI NA AFREXIM A ƘASAR KENYA, YA CE JIHAR ZAMFARA NA BUƘATAR HAƊIN GWIWA TA GASKIYA MAI ƘARFI

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na mayar da hankali wajen lalubo hanyoyin haɗin gwiwar ci gaba....

top-news

Zargin Naira Biliyan 110: Yahaya Bello Ya Fito Gaban Kotu Don Kare Kanshi

Tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, ya bayyana a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a ranar Litinin domin....

top-news

Jihar Katsina Ta Fitar da Kasafin Kudi Mai Tarin Zimmar Naira Biliyan 682 na Shekarar 2025

Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times) Kwamishinan Tsare-tsare da Kasafin Kudi na Jihar Katsina, Alhaji Bello H. Kagara, ya gabatar da cikakken....

top-news

TARIHIN SARAUTAR MUTAWALLI A MASARAUTAR KATSINA.

Sarautar Mutawalli ta samo asalintane a lokacin Mulkin Sarkin Katsina Muhammadu Dikko(1906-1944). Acikin shekarar 1907, aka bude Baitil Mali na....

top-news

TARIHIN SARAUTAR DURBI A MASARAUTAR KATSINA.

  Sarautar Durbi tana daya daga cikin tsofafin Sarautu a Masarautar Katsina. Ita wannan Sarauta ta Durbi ta samo asline....

top-news

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Gabatar Da Kasafin Kudin Shekarar 2025.

Auwal Isah Musa, Katsina Times Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umar Radda ya gabatar wa Majalissar Dokokin jihar Naira Biliyan 682....