Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Gyararren Babban Asibitin Anka, Ya Tabbatar Wa Mutanen Zamfara Samun Nagartaccen Kiwon Lafiya
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa al’ummar Zamfara ƙudurin gwamnatinsa na tabbatar da samun ingantaccen kiwon lafiya kuma....

