Jagororin APC a Kurfi da Dutsinma Sun Tattauna Goyon Bayan Gwamna Radda, Dan Majalisa Ya Tallafa da Naira Miliyan 15.9
Honorable Aminu Bale Dan Arewa Daga Wakilin muA ranar Asabar, 24 ga Mayu, 2025, wasu daga cikin shugabannin jam’iyyar APC a....

