Sashen Hausa

top-news

Kungiyar Ushaqun Nabiyyi (S.A.W) ta Nada Aminu Mamman Dee Sarkin Yakin Sharifai Garkuwan Masoya Annabi.

Katsina Times A ranar Lahadi 10 ga watan Disamba Shahararriyar Kungiyar Sharifai ta Ƙasa Ushaqun Nabiyyi (S) Maso Yabon Annabi (S)....

top-news

Sojoji Sun Hallaka Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Mai Suna Yellow Jambros Da Yaran Shi A Dajin Shiroro Cikin Jihar Neja.

Sojoji Sun Hallaka Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Mai Suna Yellow Jambros Da Yaran Shi A Dajin Shiroro Cikin Jihar Neja.Rundunar sojin....

top-news

AGILE BATA DA MATSALA. Inji shiek Mahmood Gumi

 "The Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment, (AGILE) Project wani shiri ne da Bankin Duniya ke tallafawa Ma'aikatar Ilimi....

top-news

Ba a gina matatun mai don rage farashin fetur ba - NNPCL

Shugaban babban kamfanin mai na Najeriya NNPCL, Mele Kyari ya ce ba rage farashin man fetur ba ne babban maƙasudin....

top-news

Sarkin Katsina Bai Kori Shirin AGILE / WB Project Katsina. Ba...

Bisa ga Bayanai da na samu daga fadar mai martaba sarkin Katsina sun tabbatar da cewa mai martaba bai ce....

top-news

KWAMANDOJIN YAKIN GAZZAH SH. YAHYA AS-SINWAR SHUGABAN KASAR GAZZAH Haihuwarsa da karatunsa.

Daga shiek Aminu Aliyu GusauSh. Yahya Ibrahim Hassan As-Sinwar an haife shi ne a shekarar 1962 a cikin sansanin 'yan....

top-news

KADAN DAGA CIKIN SARAUTUN DA AKA KIRKIRA, BAYAN KAFUWAR DAULAR USMANIYYA A SOKOTO(1804).

  Bayan an kare Jihadin 1804, a Sokoto, sai Shehu Usman Danfidio( Mujadadi) ya umarci shugabanni Jihadi dasu kirkiri Sarautar....

top-news

Ziyarar bazata: Dokta Tsanni ya ziyarci wasu makarantu a karamar hukumar Batagarawa

Daga Shafi'i AloloMai baiwa Gwamnan Jihar Katsina Shawara akan Bunkasa ci gaban karkara, yakai ziyarar ba zata domin duba yadda....

top-news

TARIHIN YANDA SARAUTAR YARIMA TA SAMO ASALI A MASARAUTAR KATSINA:

A nan Katsina sarautar Yarima sarautace ta Dan Sarki Mai jiran gadon sarauta, ta samo asali ne sakamakon bukatar wanda....

top-news

Kungiyar Malamai ta Ƙasa NUT Ta Yi Sabon Shugabanci a Jihar Katsina

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Aranar Laraba 6 ga watan Disamba 2023 Kungiyar ta "Nigerian Union Of Teachers" (NUT) Shiyyar Katsina....