Breaking News
Sashen Hausa
Kungiyar Malamai ta Ƙasa NUT Ta Yi Sabon Shugabanci a Jihar Katsina
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Aranar Laraba 6 ga watan Disamba 2023 Kungiyar ta "Nigerian Union Of Teachers" (NUT) Shiyyar Katsina....
- Katsina City News
- 06 Dec, 2023
Kasafin 2024 ya bada fifiko ne wajen jaddada Ajandar Saisaita Nijeriya - Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Kasafin Kuɗi na shekarar 2024 ya nuna lallai....
- Katsina City News
- 05 Dec, 2023
ASALIN MALAMAN ƁATAGARAWA
Daga Kasim Batagarawa Malaman Ɓatagarawa su ma sanannu ne kamar yadda mahukuntan garin suke, watau malamai ne waɗanda Hukuma ta mallaka....
- Katsina City News
- 04 Dec, 2023
Rundunar sojin saman Nijeriya ta karyata batun kai wa masu maulidi hari
Rundunar sojin saman Nijeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin da aka kai ta sama a karamar hukumar....
- Katsina City News
- 04 Dec, 2023
Shugaban Nigeriya Bola Tinubu da Shugabar Gwamnatin Jamus Olaf sun rattaba hannu don jawo ci-gaba
Katsina Times Shugaba Bola Tinubu da shugabar gwamnatin Jamus Olaf Scholz a birnin Dubai yayin taron kolin yanayi na COP28, sun....
- Katsina City News
- 03 Dec, 2023
WAIWAYE DA TUNAWA DA MARIGAYI ADAMU YUSUF BBC
Daga Aliyu I. Kankara, Katsina Times A duk lokacin da na tuna da marigayi Alhaji Adamu Yusuf, tsohon wakilin tashar radiyon....
- Katsina City News
- 01 Dec, 2023
Wanene AIG Yahaya S. Abubakar Shugaban Rundunar 'Yansandan Shiyya Ta 14 Kaduna da Katsina...?
Katsina TimesAIG Yahaya S. Abubakar, mni, ya fara aiki a hukumance a shiyya ta 14, hedkwatar Katsina, wanda ya kunshi....
- Katsina City News
- 30 Nov, 2023
Kada Tinubu da Ganduje su yi wasa da wuta a Kano
Gargadi daga Farfesan Turanci Farooq A. Kperogi daga AmurkaDaga Farooq A. Kperogi (Twitter: @farooqkperogi)Fassarar Danlami Musa (07018374765)A cikin tsarin shari’ar....
- Katsina City News
- 30 Nov, 2023
WASIKAR WATA BAYAHUDIYA DAGA CIKIN WADANDA HAMAS TA SAKI
Zuwa ga Janar din da ya rako ni a makwannin da ya shige, Ina ganin gobe ne zamu rabu. Don....
- Katsina City News
- 28 Nov, 2023
Resource Forum Karkashin Jagorancin Sheikh Zakzaky ta shirya Taron Lakca akan Falasdinawa da gudanar da Addu'o,i na musamman.
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Resource Forum Karkashin Jagorancin Sheikh Ibrahim El-zakzay, reshen jihar Katsina sun gudanar da taro akan halin....
- Katsina City News
- 25 Nov, 2023