Sashen Hausa

top-news

'Yan Sanda Sun Dakile Harin 'Yan Bindiga a Jibia, Sun Ceto Mata Uku da Jariri Dan Watanni Shida

Zaharaddeen Ishaq Abubakar A ranar 16 ga Yuni, 2024, da misalin karfe 4:15 na safe, Rundunar 'Yan Sandan Jihar Katsina ta....

top-news

Gwamnatin Kebbi Ta Kai Malamai 100 Hajji Duk da Tsananin Talauci a Jihar

A daidai lokacin da talakawan jihar Kebbi da dama ke kwana da yunwa tare da zullumi na rashin abin da....

top-news

Babbar Sallah: Wanban Faskari Ya Tallafawa Kungiyoyi Da Kayan Abinci Da Kuɗaɗe A Katsina

Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Katsina, Hon. Hamza Suleiman Faskari (Wanban Faskari), ya tallafawa kungiyoyi da dama domin gudanar da....

top-news

TATSUNIYA TA 29: Labarin Tsurondi

Ga ta nan, ga ta nanku.Wata rana wani Dodo ya rikida ya zama mutum, ya shiga wani gari neman aure.....

top-news

Gwamnan Zamfara: "Ba Zamu Shiga Sulhu da 'Yan Bindiga Ba"

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya jaddada cewa gwamnatinsa ba za ta taɓa shiga sulhu da 'yan bindigar da ke....

top-news

Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina Ta Rufe Otel Din New Palace a Katsina

Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta bada umarnin rufe Otel din New Palace ba tare da bata lokaci ba sakamakon....

top-news

Insifekta ya Kashe Matashi Saboda Rashin Ba da Cin Hanci a Jihar Kebbi

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta kama wani dan sanda mai suna Insifekta Nura Ahmad, wanda ya kashe matashi mai....

top-news

Gwamnan Zamfara Ya Koka Kan Rashin Taimakon Hukumar Tsaro a Yaki da 'Yan Bindiga

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya koka kan yadda 'yan sanda da sojoji suka yi sakaci wajen yaƙi da 'yan....

top-news

FASSARAR JAWABIN SHUGABAN KASA BOLA AHMED TINUBU NA MURNAR CIKAN NAJERIYA SHEKARU 25 A MULKIN DEMOKARADIYA

RANAR DEMOKARADIYA.12/JUNE/2024.Ya ku `yan uwana `yan Najeriya bari mu fara da taya juna murnar sake ganin zagayowar ranar Demokaradiya a....

top-news

TATSUNIYA TA 28: Labarin Talipaku da Kurciya

Ga ta nan, ga ta nanku.Wata rana, tsuntsuwa Talipaku da Kurciya suka zauna a bishiya guda. Lokacin saka kwanansu ya....