KASSAROTA ta shirya taron tattaunawa da masu ruwa da tsaki kan kiyaye hatsarurruka a hanya da inganta tsaro.
Auwal Isah | Katsina Times Hukumar Kula da Tsaro da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Katsina (KASSAROTA), ta shirya taron tattaunawa....

