Sashen Hausa
Mataimakin Gwamnan Katsina, Faruk Lawal Jobe, Ya Wakilci Jihar a Taron Tsaron Afrika na 18 a Birnin Doha
Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Taron Tsaron Afrika na 18 ya shiga rana ta biyu tare da tattaunawa kan yadda za....
- Katsina City News
- 11 Dec, 2024
Tatsuniya: Labarin Birnin Giwa
A zamanin da, akwai wata ƙasa da ake kira Birnin Giwa. Wannan birni yana cike da wadata da dukiya, kuma....
- Katsina City News
- 11 Dec, 2024
Tatsuniya: Darasin Rayuwa, Al'adun Hausawa Da Misalan Tatsuniyoyi
Tatsuniya wata tsohuwar hanyar bayar da labari ce a al’adun Hausawa, wadda ake amfani da ita wajen koyar da darussan....
- Katsina City News
- 11 Dec, 2024
Dan Majalisar Wakilai Ya Rabawa 'Yan Midiya Na'urar Kwamfuta 51, Ya Kuma Kaddamar Da Muhimman Ayyukan Raya Kasa
Dan majalisar wakilai na tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Dutsinma da Kurfi, Alhaji Balele Dan’arewa, ya gudanar da wani muhimmin....
- Katsina City News
- 11 Dec, 2024
Ranar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Duniya: IHRACC ta shirya gangamin Wayar da Kan Jama’a a Katsina
Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Shugaban ƙungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta International Human Rights Advocacy and Awareness Center (IHRACC) a....
- Katsina City News
- 10 Dec, 2024
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Kafa Kwamitoci Biyu Don Kula Da Kayayyakin Gwamnati Da Na Al’umma, Da Sulhu Tsakanin Manoma Da Makiyaya
Daga Muhammad Ali Hafizy (Katsina Times) A ranar Talata, 10 ga Disamba, 2024, gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Malam Dikko....
- Katsina City News
- 10 Dec, 2024
Tinubu Ya Naɗa Ogunjimi a Matsayin Mukaddashin Akanta Janar na Ƙasa
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, a jiya, ya naɗa Shamseldeen Babatunde Ogunjimi a matsayin Mukaddashin Akanta Janar na Ƙasa (AGF). Ogunjimi,....
- Katsina City News
- 10 Dec, 2024
Dokin Mai Baki: Shettima ya gargadi Kemi Badenoch kan bata sunan Najeriya da tayi.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya caccaki Kemi Badenoch, shugabar jam'iyyar Conservative Party ta Burtaniya, kan kalaman batanci da ta....
- Katsina City News
- 10 Dec, 2024
Gwamna na Jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya Kirkiri Masarauta ya Naɗa Mahaifinsa da Ya Auri Mata 30
Katsina Times Gwamnan Jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, ya tabbatar da kafa masarauta ta musamman ga mahaifinsa wanda ya taɓa auren mata....
- Katsina City News
- 10 Dec, 2024
Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Katsina Ta Shirya Taron Wayar da Kan Jama’a Kan Cin Hanci da Laifukan Yanar Gizo
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafen al’umma ta jihar Katsina, watau Katsina State Public Complaint and Anti-Corruption Commission,....
- Katsina City News
- 09 Dec, 2024