Gwamnatin Katsina Ta Fara Tattaunawa Kan Sabbin Ka’idoji Don Gyara Makarantun masu Zaman Kansu da Na Al’umma

Daga Zaharaddeen Ishaq AbubakarKatsina Times | 2 ga Yuni, 2025Gwamnatin Jihar Katsina ta fara tattaunawa da masu ruwa da tsaki....

Katsina City News June 01, 2025  ·  12:00 AM
| 1,295 Views
Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar
Katsina Times | 2 ga Yuni, 2025

Gwamnatin Jihar Katsina ta fara tattaunawa da masu ruwa da tsaki a fannin ilimi domin tsara sabbin dokoki da ka’idoji da za su inganta harkokin gudanar da makarantun masu zaman kansu da na al’umma a fadin jihar.

Advertisement

Written by

Katsina City News

Katsina City News is a journalist and correspondent at Katsina Times — covering local, national and international news with a focus on Northern Nigeria.

Comments (0)

No comments yet. Be the first to share your thoughts!

Leave a Comment

What is 5 + 4?