Sati biyu da suka wuce, yanzu harin yan ta adda sai kara yawa yake a karamar hukumar.
Kusan kullum sai sun kai Hari kauyukan garin Marar zamfarawa da Dan musa.
A daren ranar laraba sun kai Hari har cikin garin na dan Musa bayan gidan Alhaji lawal Mai iyali sun tafi da mutane .
A daren jiya Alhamis sun sake kai Hari cikin garin na Danmusa sun tafi da wata mata.
@Katsina Times
Www.katsinatimes.com