Sashen Hausa

top-news

NA ZIYARCI KABARIN ANNABI AYUBA (AS) DA DEBO RUWAN RIJIYARSHI.

@Mawallafin Jaridun Katsina Times da Taskar Labarai Kwanakin baya nayi wasu tafiye tafiye zuwa kasashe daban daban da  ziyartar wasu wurare masu....

top-news

RASHIN TSARO: Safana Tana Cikin Mawuyacin Hali

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Damuna ta Ja, Amfani yazo, Mutanen Ƙaramar Hukumar Safana sun shiga cikin mawuyacin hali na 'yan....

top-news

'YAN SANDA NA BINCIKEN RIGISTARA DA MATAIMAKIN BASA NA KATSINA INSTITUTE OF TECHNOLOGY AND MANAGEMENT STUDIES.

@ katsina times Rundunar yan sanda ta jahar katsina na binciken mataimakin basa, Murtala Iliyasu  da rijistara  shamsudden Ahmed na makarantar....

top-news

An rage dokar hana zirga-zirgar ababen hawa a jihar Katsina.

Daga Muhammad Kabir, Katsina An ƙara tsawaita dokar hana zirga-zirgar babura da yan ƙurƙurori da aka kafa a wasu yankunan ƙananan....

top-news

Ambaliyar Ruwa: Kimanin Kashi Ɗaya Cikin Huɗu na Birnin Derna A Ƙasar Libya Ya Shafe

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times 12/09/ 2023Kimanin kashi daya bisa hudu na birnin Derna da ke gabashin kasar Libya ambaliyar....

top-news

"Kowa yasan akwai Matsaloli a Harkar koyarwa, Amma Munbiyo hanyar gyara " Inji Shugaban hukumar Malaman Makarantun jihar Katsina

"Kowa yasan Akwai Matsaloli a Yanda Koyarwa take daga Malaman Makarantu a Jihar Katsina, Amma Munbi hanyar Gyara" Sada Ibrahim....

top-news

"Hukuncin Kotu Na Ƙwace Mana Kujeri Wasan Kwaikwayo Ne, Idan Har Shari'a Na Aiki Zamu Ƙwata Abinmu" -Sanata Tsauri

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times. 11/09/2023A Taron Manema Labarai da Tsohon Sakataren Jam'iyyar PDP, na Najeriya Sanata Umar Ibrahim Tsauri,....

top-news

Yau Kwanakinta 4 A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane.

Yanda Masu Garkuwa Da Mutane Suka Saci Yarinya Mai- Shekaru 3 Da Haihuwa Awata Unguwar GarinAwata zantawa da mukayi da....

top-news

RA'AYIN JARIDAR PUNCH: Kisa ba bisa doka ba: Tinubu, ka kawo karshen rashin hukunta Sojoji, DSS

RA’AYIN JARIDAR THE PUNCH11 ga Satumba, 2023Shekaru 24 da fara mulkin farar hula, kashe-kashen ba bisa ka'ida ba na karuwa....

top-news

Yanda Za'a gudanar da Zagayen Maulidin jihar Katsina

KHATMAR MIFTAHUL-MAWLUD: A JIHAR KATSINA An bayyana ranakun zagayen Mauludi na jihar Katsina....Mataimakin Shugaban babban ƙwamitin zagayen Mauludi na Jihar Katsina,....