Sashen Hausa
Mutanen gari sun fafata da barayin daji a yankin Batsari
MUTANEN GARI SUN FAFATA DA BARAYIN DAJI A YANKIN BATSARI.Misbahu Ahmad @ Katsina Times Ɓarayin daji masu dauke makamai sun kai hari....
- Katsina City News
- 18 Nov, 2023
TARON EDITOCIi: Tinubu Na So A Riƙa Yaɗa Kyawawan Labarai Don Jawo Zuba Jari A Nijeriya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nemi kafafen yaɗa labarai da su taimaka wajen bada labarai da bayanai da za kyautata....
- Katsina City News
- 16 Nov, 2023
Kungiyar Kwadago NLC da TUC sun dakatar da yajin aiki
Majalisar zartaswar kungiyar kwadago ta Najeriya da kuma kungiyar ‘yan kasuwa a daren Laraba ta dakatar da yajin aikin da....
- Katsina City News
- 15 Nov, 2023
Mawaki Ya Maka BBC Hausa A Kotu, Yana Menan Diyyar Miliyan 120
Mawaki Abdul Kamal na neman diyyar miliyan 120 daga Sashen Hausa na BBC kan amfani da kidan wakarsa ba da....
- Katsina City News
- 15 Nov, 2023
INEC Ta Nesanta Kan Ta Daga Zargin Baddala Kuri'un Zaɓen Gwamnan Kogi A Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe, IRev
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta ce ko kaɗan ba ta baddala sakamakon zaɓen da ta aika a Manhajar Tattara....
- Katsina City News
- 15 Nov, 2023
Saudiyya Tayi Alƙawarin sanya Hannun jari a Matatun Man Najeriya da Garambawul na musayar kuɗaɗen Kasashen Waje
A taron Saudiyya da Afirka da aka yi a birnin Riyadh, Yarima mai jiran gado na Saudiyya Mohammed bin Salman,....
- Katsina City News
- 10 Nov, 2023
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta samu nasara kame mutane 134 da ake zargi da laifuka daban-daban a watan Oktoba
Zaharaddeen Ishaq Abubakar A wani gagarumin baje kolin tabbatar da doka da oda, rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta samu gagarumin....
- Katsina City News
- 02 Nov, 2023
Aminu Balele Kurfi, ya raba kayan jinkai ga Al'ummar Mazabarsa na Dutsinma da Kurfi.
Zaharaddeen Ishaq AbubakarA wani yunkuri na rage radadi da samar da Aikin yi ga Matasan Dutsinma da Kurfi, Danmajalisar mai....
- Katsina City News
- 31 Oct, 2023
Bikin Hadin Kai Da Karfafa Matasa, A Maulidin Manzon Allah (S) garin Katsina
Zaharaddeen Ishaq Abubakar Katsina, 28,10,2023e– Matasan Harkar Musulunci a karkashin Jagorancin Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) a Katsina da kewaye, sun gudanar....
- Katsina City News
- 28 Oct, 2023
Sauya Kidan Bakandamiyar Shata 1967
Dokta Aliyu Ibrahim Kankara PhDSai watarana cikin 1967 ana yaki lokacin mawakin na gyaran otel din Giva palace' (duba Babi....
- Katsina City News
- 28 Oct, 2023