Sashen Hausa
Gwamnatin Katsina Ta Kaddamar da Asibitin Farko (Primary Healthcare) da Aka Gyara a Batsari, Cikin Aikin EU.
Zaharaddee Ishaq Abubakar | Katsina TIMES Yarmaiwa, Karamar Hukumar Batsari, Jihar Katsina – Alhamis, 26 ga Yuni, 2025Gwamnatin Jihar Katsina tare....

