Sashen Hausa
Lauyoyi a Katsina na zargin hukumar KASSAROTA da tatsar masu babura kuɗin tsiya
Ƙungiyar Lauyoyi Ta Kasa, NBA reshen jihar Katsina ta yi Allah-wadai da ayyukan Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta....

