News and Analysis
CNPP a Kaduna ta yi tir da kiran AYCF na neman a ayyana dokar ta-baci a Zamfara
Ƙungiyar CNPP reshen Jihar Kaduna ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Mallam Mikailu Abubakar ta yi kakkausar suka tare da yin Alla-wadai da....

