News and Analysis
El-Rufai ya Nemi Afuwar Kotu Bayan ya Janye Wasu Bukatu Uku
Lauyan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, wato Barista Paul Erokoro (SAN), ya bai wa Babbar Kotun Jihar Kaduna haƙuri a zamanta na yau Lara...

