Sashen Hausa
Harin Borno: Mun kashe ƴan ta’adda 34 amma mun rasa jami'ai 6 – Sojoji
Shelkwatar tsaro ta kasa, a yau Laraba, ta bayyana yadda rikici ya faru tsakanin ƴan ta’adda da jami’an bataliyar 'Forward....

