Sashen Hausa
Gwamna Radda Ya Ƙaddamar da Ayyukan Tituna na Naira Biliyan 6.4 a Funtua
Daga Wakilin mu Funtua, Jihar Katsina Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ƙaddamar da wasu manyan ayyukan tituna guda biyu da aka kashe kima...

