Sashen Hausa
Tinubu ya umarci a gaggauta ceto ɗaliban makaranta da aka sace a Kebbi
Mohammed Idris, ministan yaɗa labarai, ya ce Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa domin ceto dalibai....

