News and Analysis
Minista Bosun Tijani Ya Kaddamar Da Tashar Masana’antar Dijital a Kano, Yayin da Gwamna Abba Ya Yaba da Tasirin Aikin
Ministan Sadarwa, Kirkire-Kirkire da Tattalin Arzikin Fasaha na Tarayya, Dr. Bosun Tijani, ya kaddamar da Tashar Masana’antar Fasaha (Digital Industrial......

