Yan bindiga sun. Dora wa Al'umma Haraji, Ana Kuma Cin Zarafin Matansu — Wasu Mazauna Jihar Neja
Daga Mu'azu Hassan @ Katsina TimesJaridar Weekend Trust ta ranar Asabar, 25 ga Yuli, 2026, ta wallafa rahoto kan yadda 'yan bindiga ke gallaza wa al'ummom...

