News and Analysis
Ba Sani Yellow na Katsina aka kashe ba a bidiyon da ake yadawa, – Danjarida mai binciken ƙwakwaf ya fayyace gaskiya.
Katsina TimesWani danjarida mai binciken ƙwakwaf a jihar Zamfara da ke Arewacin Nijeriya, Mannir Sani Fura Girke, ya karyata rahotannin da ke yawo a kafafe...

