Tabbas an kawo takardar neman karin Masarautu a Majalissar dokokin jihar Katsina, -Mai magana da yawun Kakakin Majalissar Dokokin Jihar.
Daga Auwal Isah Musa.Ofishin mai magana da yawun shugaban majalissar dokokin jihar Katsina, ya tabbatar da an kawo Takardar neman....

