"Duk Wanda Yace Jam'iyyar PDP Ta Mutu A Jihar Katsina Karya Yake! Sai Dai Idan Shi Ne Ya Mutu" -Hon Aminu Chindo.
Daga: Muhammad Ali Hafizy |Katsina Times.A wani taron kara jaddada goyon baya ga jami'yar PDP wanda kungiyar "PDP Restoration Project....

