Sashen Hausa

top-news

ZARGIN KWATAR FILAYE: FITINA NA TAFASA A GARIN BARHIM. ...An roki gwamnan Katsina ya saka baki.

Muazu Hassan @ Katsina Times.Al ummar yankin garin Barhim da suke zargin wani kamfani ya kwace masu filaye da gonaki ....

top-news

"Shirin AGILE Alherin shi muka gani ba sharrin shi ba" Inji Gwamna Radda

Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda ya bayyana cewa "Babu wani Aibi da Shirin AGILE Yake da shi idan....

top-news

KO NADIN ‘RECTOR’ NA HASSAN USMAN POLYTECHNIC YA SABA WA DOKA?

…Na cika duk wasu ka’idoji -RectorMu’azu Hassan @Katsina TimesJaridun Katsina Times sun samu wani korafi na neman tababar cancantar  Aminu....

top-news

Tinubu Ya Cire Malaman Jami'a Daga Tsarin Albashin Na IPPIS

Majalisar zartarwa ta Najeriya ta cire malaman jami'a, da na kwalejojin ilimi da fasaha daga tsarin albashi na Integrated Personnel....

top-news

Fiye Da Mutum 2700 Ne A Ka Kwace Wa Gonaki Da Filaye A Kauyen Barhim . Sunyi Kira Ga Dikko Radda Ya Shiga Lamarin A Maido Masu Hakkin Su

Zahraddeen Ishaq Abubakar, Katsina TimesAl'ummar Kauyen Barhim dake cikin Karamar hukumar Batagarawa a Jihar Katsina sun koka akan yanda aka....

top-news

Ƙungiyar ‘Yan Jaridu Ta Taya Sabon Shugaban Gidan Rediyon Katsina Murna

Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta ƙasa NUJ reshen jihar Katsina ta taya murna ga ɗaya daga cikin ɗan ƙungiyar Alh. Lawal....

top-news

TARON MANE MA LABARAI NA CIKAR KISAN KIYASHIN ZARIA SHEKARU 8 A ABUJA

Yau Talata ne rana ta farko na taron tinawa da kisan kiyashin Zaria karo na 8 a Abuja, taron wanda....

top-news

Kungiyar Ushaqun Nabiyyi (S.A.W) ta Nada Aminu Mamman Dee Sarkin Yakin Sharifai Garkuwan Masoya Annabi.

Katsina Times A ranar Lahadi 10 ga watan Disamba Shahararriyar Kungiyar Sharifai ta Ƙasa Ushaqun Nabiyyi (S) Maso Yabon Annabi (S)....

top-news

Sojoji Sun Hallaka Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Mai Suna Yellow Jambros Da Yaran Shi A Dajin Shiroro Cikin Jihar Neja.

Sojoji Sun Hallaka Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Mai Suna Yellow Jambros Da Yaran Shi A Dajin Shiroro Cikin Jihar Neja.Rundunar sojin....

top-news

AGILE BATA DA MATSALA. Inji shiek Mahmood Gumi

 "The Adolescent Girls Initiative for Learning and Empowerment, (AGILE) Project wani shiri ne da Bankin Duniya ke tallafawa Ma'aikatar Ilimi....