Sashen Hausa

top-news

ILMI NA CIKIN MURADAN GWAMNATIN LAWAL DARE

@ Katsina Times Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya ƙara jaddada cewa ilimi na ɗaya daga cikin ajandodi shida da ya....

top-news

Kwamitin Hana Boye Abinchi a Jihar Katsina Yayi Zama da Yan Kasuwa na Jihar Katsina

Shugaban kwamitin hana boye kayan abinci (Join Task Force) Alh. Jabiru Salisu Tsauri, wanda shine shugaban ma'aikatan gidan Gwamnatin Jihar....

top-news

ƳAN BINDIGA SUN KAI HARI YANKIN BATSARI

Misbahu Ahmad @ Katsina Times Ƴan bindiga sun kai hari ƙauyen salihawarɗan'alhaji dake cikin yankin ƙaramar hukumar Batsari ta jahar katsina.Lamarin ya....

top-news

Yan bindiga sun kashe mutum 6 a Unguwar Mairabo dake Malumfashi

An yi zana'idar akalla mutum 6 da 'yan bindiga suka kashe a ƙauyen unguwar Mairabo dake Yamma da garin Marabar....

top-news

An gabatar wa da Gwamna Dauda Lawal cikakkun bayanai kan yadda ayyuka daban-daban ke gudana a Jihar Zamfara.

Gwamnan, wanda ya jagoranci taron Majalisar zartarwar jihar Zamfara a ranar Litinin a zauren majalisar da ke gidan gwamnati a....

top-news

Nijeriya ta yi tir da harin da ake kai wa 'yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra'ila da Falasɗinu .

Fim magazineMinistan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi Allah-wadai da harin da sojojin Isra'ila ke....

top-news

Gidauniya Mukaddas Anas ta Horas da Matasa 360 a Karamar hukumar Musawa

Gidauniyar ta Mukaddas Anas Foundation (MAF) a takaice ta gudanar da bada horo ga matasa maza da mata fiye da....

top-news

Zamfara: Gwamna Dauda Lawal ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin sa don Inganta Ilimi

Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada ƙudirin gwamnatin sa na ganin ta kafa tubali mai inganci a harkar....

top-news

Danmajalisar Tarayya a karamar hukumar Katsina ya Kaddamar da Aikin Titi a karamar hukumar.

Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times Danmajalisar Tarayya daga karamar hukumar Katsina Honorabul Sani Aliyu Danlami ya kaddamar da Aikin Titin Kofar....

top-news

"Atmosfair Climate and Sustainability" Ya Bayyana Sabbin Kayan dafa abinci "Save80" don Inganta Rayuwa

 Zaharaddeen Ishaq Abubakar, Katsina Times A ranar 21 ga Fabrairu, 2024, an gudanar da bikin kaddamar da murhun girki da zai....