Ƙungiyar Raya Al’adu Ta Katsina Ta Nemi Ƙulla Ƙawance Da KASSAROTA Don Yaɗa Faɗakarwa Kan Tsaron Hanyoyi
Ƙungiyar Raya Wasanni da Al’adun Gargajiya ta Jihar Katsina ta kai ziyarar ban girma ga Hukumar Kula da Tsaro da....
Latest news, reports and analysis · 696 stories
Ƙungiyar Raya Wasanni da Al’adun Gargajiya ta Jihar Katsina ta kai ziyarar ban girma ga Hukumar Kula da Tsaro da....
Katsina Times – 22 ga Yuli, 2025Bayan kwanaki biyu yana jinya sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi a....
Uwargidan Gwamnan Jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda, ta zama Sakatariyar Gamayyar Ƙungiyar Matan Shugabannin Nijeriya Masu Fafutukar Yaƙi da Cutar....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci alƙalai da su ba da fifiko wajen gaggauta yanke hukuncin adalci ga al’umma.A....
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayyana cewa gwamnonin jihohi 18 masu....
Muhammad Ali Hafizy | Katsina Times.Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Katsina, Hon. Sani Aliyu Danlami ya jagoranci kaddamar....
Katsina TimesSanata Olubiyi Fadeyi da Francis Fadahunsi daga jihar Osun sun fice daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), bisa dalilin....
Zaharaddeen Ishaq Abubakar | KatsinaTimesAkalla garuruwa biyar da ke kudancin yankin Tafashiya a ƙaramar hukumar Kankia ta jihar Katsina na....
Muhammad Ali Hafizy | Katsina Times, Alhamis, 17 ga Yuli, 2025Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Hassan Usman Katsina ta gudanar....
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya nuna matuƙar kaɗuwar sa bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.Tsohon Shugaba Muhammadu Buhari....