Asibitin Standard Clinics dake Katsina Zata gudanar shirin duba ido kyauta ga masu lalurar ido.

top-news


Shirin duba idon ya kunshi!

* Bada Gilashin karatu kyauta ga waɗanda ke buƙatar gilashin karatu kawai.

* Aikin tiyatar yana kyauta ga marasa lafiya 10 na farko.

* Tallafin magunguna ga duk yanayin da idon yake ciki.

* Tallafin ruwan tabarau na magani da firam na gani.

Za a fara gudanar da wannan shirin kamar haka!

Rana: Ranar asabar mai zuwa 17/8/2024.
Lokaci: 10 na safe zuwa 3 na yamma kullum
Wuri: A Standard Clinics dake unguwar Sokoto rima cikin garin Katsina.

NNPC Advert