RAHOTON BINCIKE: Cin Hanci, Rashin Gaskiya da Almundahana a Hukomomin Ilimin Kananan Hukumomi (LEAs) na Katsina — Malamai na Cikin Halin Kunci Yayin da Barna ke Ƙara Ƙamari
Daga Wakilanmu, Jihar KatsinaBinciken da wakilanmu suka gudanar ya bankado wata babbar matsala da ta dade tana faruwa a hukumomin....

