Sashen Hausa
KOTU TA TABBATAR DA TSAGIN DAVID MARK A SHUGABANCIN ADC
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, David Mark, a matsayin shugaban jam'iyyar ADC, in da ta kori karar da wa...

