GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA'AZIYYAR RASUWAR ƊAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR, HON. AMINU K/DAJI
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nuna kaɗuwar sa bisa rashin da aka yi na ɗan Majalisar Dokokin jihar,....
Latest news, reports and analysis · 102 stories
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya nuna kaɗuwar sa bisa rashin da aka yi na ɗan Majalisar Dokokin jihar,....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da cewa za a samu ƙarin kuɗaɗen shiga sakamakon ci gaban da aka....
Gwamnan Jihar Kebbi, Malam Nasir Idris, Kauran Gwandu, a yau talata 1 ga watan Afrilu 2025, ya jagoranci wata tawaga....
Gwamnati Ta Ci Gaba da Murkushe ‘Yan BindigaGwamnatin Tarayya ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba a yaƙi da....
Gwamna Fubara, Mataimakinsa da ‘Yan Majalisa Sun Shiga DakatarwaDaga Zaharaddeen Ishaq Abubakar | Katsina Times 18 Ga Maris 2025Shugaban kasa....
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa Nasir El-Rufai da mabiyansa ba za su iya kayar da....
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya haɗa hannu da kamfanonin ƙasar Sin don samar da ingantattun fasahohin zamani da inganta....
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Yakubu Sani Haidara, a matsayin sabon Shugaban Ma'aikatan Gwamnatin Jihar, tare da....
Katsina Times Gwamnatin Jihar Katsina ta karrama fitaccen malamin addini, Shaykh Yakub Yahya Katsina, bisa gudunmuwarsa wajen inganta harkokin lafiya...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da bibiyar ’yan ta’adda har sai an fatattake....