Takardun Binciken 'Yan Sanda Sun Kalubalanci Zargin Cewar Gwamnatin Katsina Ta Dauki Nauyin Aikin Hajjin Tsofaffin 'Yan Bindiga
(Rahoto na Musamman)Takardun binciken 'yan sanda sun nuna cewa wasu daga cikin wadanda ake kira tsofaffin 'yan bindiga da suka rungumi shirin sulhu, wadan...

