YAN BOKO HARAM SUN KAI HARI GA MOTOCIN DANTAKARAR GWAMNAN APC NA BORNO
Daga Garba Abu Abdullahi JikamshiRahotanni daga yankin Arewa Maso Gabas sun bayyana cewa Mayakan Boko Haram sun shirya kwanton bauna ga jerin gwanon motoci...
Latest news, reports and analysis · 16 stories
Daga Garba Abu Abdullahi JikamshiRahotanni daga yankin Arewa Maso Gabas sun bayyana cewa Mayakan Boko Haram sun shirya kwanton bauna ga jerin gwanon motoci...
Daga Zaharaddeen Ishaq Abubakar (Katsina Times)Wasu daga cikin tubabbun ’yan bindiga da tsoffin jagororin ƙungiyoyin masu ɗauke da makamai sun fito daga da...
Gwamnatin Jihar Katsina ta sake jaddada aniyarta ta tabbatar da gaskiya, riƙon amana da kuma amfani da kuɗaɗen gwamnati yadda ya kamata, yayin da take ƙara...
Mu'azu Hassan @ Katsina TimesBinciken da Jaridun Katsina Times suka gudanar ya nuna cewa har yanzu Alhaji Lawal Musa Daura bai fito a hukumance ya bayyana...
Mu’azu Hassan @Katsina TimesJaridar Katsina Times ta gudanar da wani zaben gwaji domin tantance ra’ayin al’umma kan ‘yan takarar kujerun Sanatoci a yankuna...
(Rahoto na Musamman)Takardun binciken 'yan sanda sun nuna cewa wasu daga cikin wadanda ake kira tsofaffin 'yan bindiga da suka rungumi shirin sulhu, wadan...
@ Katsina TimesJaridun Katsina Times sun tabbatar da cewa Dakta Bashir Kurfi ya cika dukkan sharuɗɗan da kotu ta gindaya masa, kuma an sallame shi.Bayan fi...
Daga Mu'azu Hassan@ Katsina TimesJaridar Katsina Times ta samu tabbacin cewa Dakta Bashir Kurfi, wanda ke tsare a hannun 'yan sanda bisa umarnin kotu, ya r...
Kungiyar Kare Hakkin Yan Adam ta Amnesty International, ta bukaci a gudanar da daya-dayan bincike a kan kisan-gayyah da wasu mutane su ka yi wa wata mata m...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa jami’an tsaro bisa ƙoƙarin da suke yi da jajircewarsu wajen yaƙi da ayyukan ’yan bindiga a jihar.Yabon na gw...