Gwamnatin Katsina Ta Karɓi Sama da Kayan Rigakafin Maleriya Miliyan 4.5 Domin Yaƙi da Zazzaɓin Cizon Sauro Na Shekarar 2025
Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya da Ta Jiha, Tare da Abokan Hulɗar su, Sun Sha Alwashin Ƙarfafa Yaƙin MaleriyaDaga Zaharaddeen Ishaq....

